Jump to content

Wq/ha/AJ Law Obdam

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > AJ Law Obdam
AJ Law Obdam a 2022

AJ Law Obdam ko Amirudin Mohamad, yar wasan Cosplay na Malaysia ce.

Zantuka

[edit | edit source]
  • (Ga wadanda suke so su fara zama yan wasan cosplayer) Kawai zamu me dagewa, ka sanya hali kuma mafi mahimmanci, zama me aminci!
    • AJ Law Obdam (2022) wanda aka ambata a cikin "Cosplay Party na Ipoh Parade Ya Yi Komawar Nasara tare da Babban Amsa]" akan Ipoh Echo, Yuni 2022.