Jump to content

Wq/ha/A. Raja

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > A. Raja
A. Raja

Andimuthu Raja,(An haife shi 26 ga watan Oktoba, a shekara ta alif 1963), ya kasance ɗan siyasa ne a ƙasar Indiya daga yankin Tamil Nadu, wanda ya yi aiki a matsayin ɗan Majalisa mai wakiltar Nilgiris, kuma shi ne mataimakin babban sakatare na Dravida Munnetra Kazhagam.

Zantuka

[edit | edit source]